"Tsarin shari'a mai adalci na iya zama wani makami mai matukar amfani ga 'yan mata."
No matching posts found.
Wata malama mai shekaru 19, Aramide Akintimehin, ta bayyana matakan dake hana 'yan makarantar su kammala karatun su.